--
 MAKE MONEY ON YOUTUBE CIGABAN YANDA ZAKU SAMU KUDI DA YOUTUBE CHANNEL CIGABAN KASHI NA FARKO KU SHIGA RUBUTUN KAI TSAYE DOMIN GANIN YANDA ZAKUYI HAR'KUYI NASSARA KASHI NA BIYU{2}

MAKE MONEY ON YOUTUBE CIGABAN YANDA ZAKU SAMU KUDI DA YOUTUBE CHANNEL CIGABAN KASHI NA FARKO KU SHIGA RUBUTUN KAI TSAYE DOMIN GANIN YANDA ZAKUYI HAR'KUYI NASSARA KASHI NA BIYU{2}






CIGABAN RUBUTUNMU NA JIYA 26/8/2019


A RUBUTUNMU NA JIYA  KASHI NA FARKO MUNTSAYA NE A MAGANAR SAMUN AKALLA 1,000 SUBSCRIBERS DA 4,000 HOURS WANDA AKAYI A CIKIN CHANNEL DINKA KUMA DUK HAKAN ANA BUQATAR KA SAMAR DASU NE ACIKIN WATANNI 12MONTHS,!



                                      MATAKIN QARSHE NA SAMUN KUDIN


BAYAN KA KAMMALA WADANNAN QAIDOJI DAMUKA AMBATA SHINE ZAI ZAMA  KA GAMA HAWA TSARIN SAMUN KUDI MASU YAWAN GASKE AKAN TASHAR KA TA YOUTUBE ABINDA ZAKA SAMU ADUK TALLAR DA AKA NUNA A CIKIN VEDION DA KA SAKA SHINE KAMAR HAKA:


                                  ABINDA ZAKA SAMU ADUK TALLAR DA AKA NUNA 


KAMFANIN YOUTUBE ZASU BAKA 55% NA DUK ABINDA KAMFANIN DA SUKA BADA VEDION SUKA BIYA MISALI ACE ANBAWA YOUTUBE N100 TO ZASU BAKA N55 SU KUMA SU DAUKI 45 


                     TA INDA ZAKU CIRE KUDIN DA YOUTUBE SUKA BIYAKU 

NASAN WASU ZASU TAMBAYI TAYAYA ZASU CIRE KUDIN DA AKA BIYASU??? TO ABUNE MAI SAUKI DOMIN BABU WATA WAHALA KAI TSAYE ZAKUYI RIJISTER NE DA GOOGLE ADSENSE SHI KUMA KAMAR ASUSU NE NA BANKI ANAN NE DUK ABINDA KUKA SAMU NA KOWACE RANA DA SATI DA WATA ZASU RINQA TARUWA HAR'SAI KUN TARA $100,00 MAANA DALA DARI TUKUNNA ZAKU SHIGAR DA BAYANAN BANKINKU DOMIN SHIGAR KUDIN  ZUWA ACCOUNT DINKU NA NIGERIA

KUMA YIN RIJSTER BASHIDA WAHALA KUDAI KAWAI KU FARA YOUTUBE JAMAA AKWAI LA-KHAIRI SOSAI ACIKI ZAMU QARA TSAYAWA ANAN INSHA ALLAHU ZAMU SAKE KAWO MUKU WASU BAYANAN NA YANDA ZAKU SAMUN KUDI DA YOUTUBE DA KUMA YANDA ZAKU QIRQIRI WEBSITE NAKU SHIMA KU FARA SAMUN KUDI DASHI,!


KU CIGABA DA KASANCEWA DAMU TA WANNAN WEBSITE DIN NAMU www.bzglobalservice.com.ng GAMAI TAMBAYA KO QARIN BAYANI YAYI COMMENT A QASAN RUBUTUN NAN ↓↓↓↓↓↓↓↓

ga masu buqatar kasancewa damu whatsapp su shiga wannan link din dake qasa zaku tsinci kanku aciki↓↓↓↓↓↓↓
DOMIN SAMUN RUBUTUNMU TA WHATSAPP TABA NAN



3 Responses to " MAKE MONEY ON YOUTUBE CIGABAN YANDA ZAKU SAMU KUDI DA YOUTUBE CHANNEL CIGABAN KASHI NA FARKO KU SHIGA RUBUTUN KAI TSAYE DOMIN GANIN YANDA ZAKUYI HAR'KUYI NASSARA KASHI NA BIYU{2}"

  1. Assalamualaikum dafatan kana lfy

    munagodiya sosai

    dan Allah tambayana anan shine dole ne saika fara hada channel dinka da Adsens sannan jama'a zasuga bidiyoyinka ko kuma zasu ga bidiyoyinka kafin ka haɗa da Adsens


    masha alllh nagode sosai


    AMSA......

    ReplyDelete
  2. Okay,

    Idan na fahimceka kana maagana ne akan yawan mabiya youtube channel naka ko,? Baka Buqatar Hada Adsense da Channel naka. Abinda kake buqata kawai shine kacika ka'idojin Da Youtube Auke Buqata Kowacce Channel Ta cika.

    Bayan ka kammala shine zasu baka damar hadasu guri guda domin fara samun kudi.

    Abinda zakayi a halin yanzu shine yawaita share na dukkan content naka wato bidiyon daka dora a channel naka


    Mungode!!!

    ReplyDelete
  3. Assalamualaikum Barka da warhaka ina mika dubun gaisuwa agareka
    Muna godiya sosai


    Ni tambayana shi ne

    Bidiyon farko da na daura a channel dina. Yasamu ( 40 views)
    Acikin kwana ɗaya ..

    Amma kuma nasake daura wani baisamu views ba

    Yau akalla bidiyoyina sunada yawa sosai amma abinda yake daure min kai shine

    Bidiyon farko shine kawai yake samun views sauran kuma ko alama


    DAN ALLAH MAI GIDA YA ZA AI NAGYARA SAURAN TA YADDA KOWA DA KOWA ZAI GANI

    NAGODE

    ReplyDelete

Tell us what you think about this article?