Labari mai daɗi ga wadanda suka nemi aikin Wucin gadi na Kidaya (Census) a Shekarun Baya: Gwamnatin tarayya ta kaddamar da Kwamiti na Musamman yau Laraba domin fara shirye shiryen Kidayar | Duba Cikakken bayani Yanzu
Wednesday, 16 April 2025
Comment
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da wani babban kwamiti kan kidayar jama’a da gidaje da ke tafe a ranar Laraba. Kwamitin zai gabatar da rahoton wucin gadi cikin makonni uku.
Shugaban ya ce kidayar na da matukar muhimmanci ga ci gaban kasa, da sahihan tsare-tsare, da kuma yanke shawara mai inganci a fannin kiwon lafiya, da ilimi, da tsaro, da kuma tsare-tsare na tattalin arziki.
Kididdiga ta karshe a Najeriya ita ce a shekarar 2006, kusan shekaru ashirin da suka wuce.
Credited: Ahmed El-rufa'i Idris FACEBOOK

0 Response to "Labari mai daɗi ga wadanda suka nemi aikin Wucin gadi na Kidaya (Census) a Shekarun Baya: Gwamnatin tarayya ta kaddamar da Kwamiti na Musamman yau Laraba domin fara shirye shiryen Kidayar | Duba Cikakken bayani Yanzu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?