--
Yanzu yanzu: Kwanaki kaɗan da rasuwar Kamal Aboki Kannywood ta sake yin babban rashin jarumi.

Yanzu yanzu: Kwanaki kaɗan da rasuwar Kamal Aboki Kannywood ta sake yin babban rashin jarumi.


Kwanaki kaɗan da rasuwar Kamal Aboki Kannywood ta sake yin babban rashin jarumi.

Abdulwahab wanda aka fi sani da Awarwasa ya rasu ne ayau Litinin.


Matashin jarumin dai ya rasu ne bayan yayi fama da rashin lafiya.


Mujallar matashiya ta ruwaito cewa, Ɗan wasan Hausan ya rasu yayin da ake ci gaba da jimamin rasuwar Kamal Aboki wanda shima ya rasu sakamakon hatsarin mota akan hanyar Maiduguri zuwa Kano.


Shi dai Awarwasa ɗan jihar Kano ne kuma ya fito a fina-finai da dama.


Daga cikin fina-finan da ya fi shahara, akwai; “A Duniya”, shirin mai dogon zango.


Source: Gaskiya Tafi Kwabo

0 Response to "Yanzu yanzu: Kwanaki kaɗan da rasuwar Kamal Aboki Kannywood ta sake yin babban rashin jarumi."

Post a Comment

Tell us what you think about this article?