--
Yanzu yanzu: Anfara muhawara da 'Yan takarar Gwamnoni a Jihar Kano Kalli Muhawarar Yadda take wakana Kai tsaye

Yanzu yanzu: Anfara muhawara da 'Yan takarar Gwamnoni a Jihar Kano Kalli Muhawarar Yadda take wakana Kai tsaye



Photo Source Bbc Hausa Facebook

Photo Source Bbc Hausa Facebook



Ku latsa nanπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://fb.watch/i2cHlVXYhW/

Tuni shirye shirye Sunyi nisa, a Kano A Halin yanzu sauran akalla a wanni Uku a Fara Fafata muhawarar Kai tsaye a Tsakanin 'Yan takarar Gwama Mutum Biyar a Jihar Kano, 


Wanda Shafin Jarida Na Bbc Hausa Suka Tsara Kuma Suka Shirya Zasu gabatar yau asabat 14/01/2023_ku kasance damu ta wannan Post Din Domin kawo muku cikakken Abinda ke wakana a Gurin Anjima Kadan da Yardar Allah,


Ku kuma ku latsa Link din adreshin dake kasa domin ganin Muhawarar a Shafin Bbc Hausa Kai tsayeπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://www.facebook.com/BBCNewsHausa/?mibextid=ZbWKwL






Photo Source: Bbc Hausa facebook

0 Response to "Yanzu yanzu: Anfara muhawara da 'Yan takarar Gwamnoni a Jihar Kano Kalli Muhawarar Yadda take wakana Kai tsaye"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?