--
Daga yau andena sace muku wayarku aci banza: Yadda zaku samu Hotunan Barawon Wayarku Cikin Sauki

Daga yau andena sace muku wayarku aci banza: Yadda zaku samu Hotunan Barawon Wayarku Cikin Sauki


WANNAN APPLICATION MAI SUNA "LOCK watch" zai taimaka sosai wajen gano ɓarayin waya ka yi ƙokari installing dinsa.


Da farko ka Shiga Playstore kayi installing ɗinsa.


Ga Link din Application Din Akasa

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bloketech.lockwatch


Idan ka saita komai ka sa email dinka, ka ba da permission ka Saita komai dai na App zai baka damar;

Kuna iya kallon Bidiyon Nan domin ganin yadda ake saitashi:




1. Duk wanda ya gwada saka password din wayarka ba daidai ba wayarka Zaka ɗauki hotonsa (Bai sa ni ba) da adireshinsa ta Tura maka ta email dinka.


2. Idan mutum ya yi ƙokarin canja layin wayarka nan ma zata Tura maka bayanansa.


3. Idan aka kashe wayarka ba tare an buɗe password ba nan ma zata Tura maka bayanan Wanda yayi.


4. Kai hatta maganganun da aka yi lokacin buɗe wayar za ta Tura maka (Sound clips)


5. Zaka Iya saita Sai an Saka sau adadi Nawa zata Tura maka bayanan.


YADDA ZAKA YI AMFANI DA SHI BAYAN KA RASA WAYARKA.


Ka gaggauta Shiga email dinka da wata wayar Ko laptop ka duba inbox dinka take Zaka ga dukkan bayanan Wanda ya ɗauka.


Ka tabbata ka sa email Mai aiki Wanda Zaka Iya Saka Shi a koyaushe.


Ga Screenshot a ƙasa👇




0 Response to "Daga yau andena sace muku wayarku aci banza: Yadda zaku samu Hotunan Barawon Wayarku Cikin Sauki"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?