--
Gidan Jaridar Daily Trust zata dauki sabbin ma'akata duk mai Bukata Yaje yacike

Gidan Jaridar Daily Trust zata dauki sabbin ma'akata duk mai Bukata Yaje yacike


Ina masu sha'awar aikin jarida wanda suke da kwalen HND/DEGREE in Mass communications gidan talbijin Trust TV na neman su domin basu aiki .


Za'a rufe yanar gizon ranar 3 ga watan sabuwar shekarar da zamu shiga 2023.

https://career.dailytrust.com/job/head-of-documentaries/



©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

0 Response to "Gidan Jaridar Daily Trust zata dauki sabbin ma'akata duk mai Bukata Yaje yacike"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?