--
Hukumar tallafawa matasan karkara ta kasa tare da hadin gwiwar Gwamnatin Tarayya, da kungiyoyin EU, UNCDP, da kuma UNIDO sun shirya horar da matasan karkara sana'o'in hannu don dogaro-da-kai

Za a koya musu sana'o'in hannu da kuma yadda ake gudanar da sana'a. Yana da kyau mu cika wannan abun matuka. Sannan duk wanda ya samu nasarar daukarshi wannan abun zai amfana da abubawa kamar haka:

—Tallafin kudi na N50k duk wata har tsawon watanni 6 na training din

—Kayan aiki na sana'a

—Jari yin sana'a

Sana'o'in da za a koyar su ne kamar haka:

—Welding

—Woodwork

—Tiling

—Solar Works

—Auto Mechanic

—Aluminum Profiling

—Plumbing

—Painting

—Electrical Installation 

—Fashion and Design

—Hair Dressing

Ga shafin da za ka shiga ka yi register 👇

Za a rufe ranar 31st December 2022

Fatan alheri!

0 Response to "Hukumar tallafawa matasan karkara ta kasa tare da hadin gwiwar Gwamnatin Tarayya, da kungiyoyin EU, UNCDP, da kuma UNIDO sun shirya horar da matasan karkara sana'o'in hannu don dogaro-da-kai"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?