--
Labari Mai Daɗi ga Waɗanda Suka Cike Aikin INEC

Labari Mai Daɗi ga Waɗanda Suka Cike Aikin INEC

Labari Mai Daɗi ga Waɗanda Suka Cike Aikin INEC

INEC za ta horas da ma'aikatan zabe kusan 1.5m

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta fayyace bayanai kan ma'aikatan wucin gadi 1, 400,000 da za ta bai wa horo kafin babban zaben 2023.

Babban Daraktan Cibiyar hulda da Manema Labarai ta Hukumar zabe, Dr. Sa'ad Umar Idris ne ya bayyana haka game da muhimman batutuwan da suka shafi Kundin Zaben 2022 da Shirye-shirye da Tsare-tsaren hukumar don tunkarar babban zaben 2023.

Step By Step How to Apply For and Secure INEC Jobs for 2023 Elections, The Requirements

Ya ce: “Za mu horas da Jami'an Duba-aikin Manyan Turawan Zabe kimanin 17,685 da Manyan Turawan Zabe wato Presiding Officers da Mataimakan Manyan Turawan Zabe (Assistants Presiding Officers) 707,384; sai Jami'an Tattara Sakamako (Collation Officers) 11,083; da Kwararrun Jami'ai (Registration Area Technical Officers) kimanin 12,991 da Jami'an Tsaro kimanin 20,000 da Manajojin kula da Cibiyoyin Zabe (Registration Area Centres Managers) 6,009 .”

A cewar Babban Daraktan za a gudanar da tarukan horas da jami'an zaben ne da cikakken kudurin tabbatar da yin zabe mai 'yanci kuma cikin gaskiya da adalci a 2023.

Step By Step How to Apply For and Secure INEC Jobs for 2023 Elections, The Requirements

Sa'ad Idris ya ce cibiyarsu ta dukufa wajen sauke nauyinta na tabbatar da ganin dukkan ma'aikatan wucin gadin sun samu ingantaccen horo kuma mai aminci.

Step By Step How to Apply For and Secure INEC Jobs for 2023 Elections, The Requirements

0 Response to "Labari Mai Daɗi ga Waɗanda Suka Cike Aikin INEC"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?