--
Anfara Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM 🌐) Duba yadda zakuyi Rijister Anan

Anfara Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM 🌐) Duba yadda zakuyi Rijister Anan


 NG-CARES PROGRAM 🌐


©Ahmed El-rufai Idris 


Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.


Shirin ya kasu gida biyu. ana bayar da tallafi daga naira DUBU DARI ZUWA MILIYAN DAYA. Yayin da Ζ΄an kasuwa wanda suke da ragistar CAC za a ba su kyautar naira miliyan daya zuwa sama


Enumerators sun fara karbar bayanai na masu cin gajiyar shirin a wasu jahohin kamar yadda akayi na RRR.har yanxu portal na cika ng-cares a bude yake a wasu jihohi.

https://ngcares.gov.ng/

Note: idan kacika a state biyu automatically zasuyi declined na form naka.


©️ Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Farum

2 Responses to "Anfara Rijister ta Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa mai Suna ( NG-CARES PROGRAM 🌐) Duba yadda zakuyi Rijister Anan"

Tell us what you think about this article?