--
Rance mara ruwa non interest loan:Duba dalilinan da suka sanya mutane basu samuba bayan sun cike tallafin da kuma abinda ya kamata suyi yanzu domin su samu Rancen

Rance mara ruwa non interest loan:Duba dalilinan da suka sanya mutane basu samuba bayan sun cike tallafin da kuma abinda ya kamata suyi yanzu domin su samu Rancen


Shirin rance mara ruwa non interest loan wanda babban Bankin Najeriya ke jagoranta ta Hannun Nirsal Microfinance Bank da aka yi launching ranar 27 ga watan August 2021.


Shirin ne da za'a bada rancen kudi kasa da Naira Milyan uku wa mutane domin inganta rayuwar su shi wannan shirin babu kudin ruwa acikin sa (non interest ). 


Sai dai har yanzu mutane basu fara ganin sakon amincewa da rancen da suka nema ba ,mutane da dama basu cika ka'idoji wajen neman rancen ba , duk wanda suka bi hanyoyin da suka kamata da yardar Allah nan kusa zaa amince da rancen su mu cigaba da gudanar da addua .


Tabbatar kabi hanyoyin da suka dace wajen dukkan neman wani tallafi ko bashi na gwamnatin tarayya saboda rashin cika ka'idoji rancen Non Interest tcf Household mutane sun samu sakon amincewa amma saboda rashin iya neman rancen an bukace su rage yawan abun da suka nema yayi da wasu aka tura musu da sakon cewa su kara yawan abun da suka nema basuyi hakan ba Nirsal Microfinance bank sun tura musu da sakon cewa an soke bukatar neman rancen su zasu kara nema bayan wata 6 ta hanyar link din dake kasa

https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhousehold


Mai bukata ayi mishi rijista a cika mishi dukkan ka'idoji zai iya magana ta WhatsApp 09063570041 akan kudi Naira dubu takwas .


©Ahmed El-rufai Idris

Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Farum

0 Response to "Rance mara ruwa non interest loan:Duba dalilinan da suka sanya mutane basu samuba bayan sun cike tallafin da kuma abinda ya kamata suyi yanzu domin su samu Rancen"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?