--
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) Ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata

Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) Ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata


Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) Ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata

Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) 


An kafa Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) a cikin shekara ta 2011 don magance kalubalen matsalolin kiwon lafiyar jama'a da kuma inganta shirye-shiryen Najeriya tare da magance cututtuka ta hanyar rigakafi, ganowa da kuma kula da cututtuka masu yaduwa da marasa yaduwa.


Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) mai taken Nigeria Centre for Disease Control (NCDC) ta bude shafin daukar sabin ma'aikata a Bangarori iri-iri da suka hada da:-


GF C19RM Grant Manager

GF C19RM Compliance Officer

C19RM Health Product Management and Logistics O(HPML) Specialist

GF C19RM Programme Officer

GF C19RM Monitoring & Evaluation (M & E) Specialist

GF-RSSH2 Laboratory Specialist (Technical lead)

Yadda Zaku Cike


Ziyarci https://career.ncdc.gov.ng don ƙaddamar da aikace-aikacen


Ranar ƙarshe don ƙaddamarwa shine 5pm 30th Yuni 2022.


Abin Kula: Mu tabbatarda cewa munyi submitting na CV namu alokacin da muke cikewa hakanne kadai zai iya bamu damar shiga cikin wannan aikin.


Tuntuba


Domin tuntuba ko neman karin bayani zaku iya amfani da wadannan Cibiyoyin Haɗuwa


Lambar Kyauta: 0800 9700 0010 


WhatsApp: +234708 711 0839


Lambar SMS: +234809 955 5577


Ko kuma ku ziyarci shafin adireshinsu na email Adires kamar haka: info@ncdc.gov.ng





0 Response to "Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) Ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?