--
 Wata sabuwa: Babbar magana. A'isha Yesufu ta bude wa Malamai wuta da mutanen arewa a wannan Bidiyon

Wata sabuwa: Babbar magana. A'isha Yesufu ta bude wa Malamai wuta da mutanen arewa a wannan Bidiyon

>


Wata sabuwa: Wata sabuwa: Babbar magana. A'isha Yesufu ta bude wa Malamai wuta da mutanen arewa a wannan Bidiyon, 

A wannan Bidiyon zakuga yadda 'yar Gwagwarmaya Aisha Yeesufu tayiwa Malaman Addini da Mutanen Arewa Kaca Kaca; Inda ta bayyana yadda aka kashe mutanen Arewacin Najeriya Mutum 200 Kuma ta bayyana cewa bai kamata Malamai Suhana mutane Zanga Zanga ba, Amma Lokacin Zabe Suce muke Kuyi Zabe, Acikin Bidiyon Ta kuma Ambaci Malamai Da suna Malaman Alert, 


Ku latsa hoton Dake kasa domin Kallon Cikakken Jawabinta Cikin Bidiyo


1 Response to " Wata sabuwa: Babbar magana. A'isha Yesufu ta bude wa Malamai wuta da mutanen arewa a wannan Bidiyon"

  1. Why you should make money from playing slots - How To Make Money
    To make money from playing slots, you need to first need a different type worrione of deposit to be successful. งานออนไลน์ There is a number kadangpintar of different

    ReplyDelete

Bayyana Ra'ayinka gameda labarin nan