--
Tirkashi: Saboda ta kama saurayinta yana cin amanarta budurwa ta kashe kanka har' Lahira Kalli Bidiyo

Tirkashi: Saboda ta kama saurayinta yana cin amanarta budurwa ta kashe kanka har' Lahira Kalli Bidiyo


Wata 'yar Najeriya ta kashe kanta bayan ta samu karayar zuciya cewa saurayinta zai rabu da ita, 


Wani mai amfani da shafin Twitter @sisi_alagboeko wanda ya yada labarin ta yanar gizo, ya rubuta: 



'' Wata yarinya ta kashe kanta a jiya a cikin dakin kwanan dalibai, dalilin da yasa ta  kashe  kannata shine ta kama saurayinta yana yaudararta, 


kuma saurayin ya yanke shawarar rabuwa da ita, 


Kalli Bidiyon Nata Akasa Kafin Acire Rannata:




 DAGA BZ NEWS 24/7

Domin sauke manhajar labaran Bz News24/7 a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=bz.globalservice7

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: 

Facebook:https://web.facebook.com/bzlabari24 

Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: 

bzglobalservicelabari@gmail.com

0 Response to "Tirkashi: Saboda ta kama saurayinta yana cin amanarta budurwa ta kashe kanka har' Lahira Kalli Bidiyo"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?