Zaman ɗari ɗari: Yan sanda sun kashe mutane biyu a Kano
Sunday, 15 November 2020
Comment
Ana zargin ’yan sanda sun harbe wasu matasa masu suna Abubakar Isah da Ibrahim Sulaiman mai inkiyar Mainasara a unguwar Sharada da ke garin Kano a daren Asabar.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/3nqMp3V
via IFTTT
0 Response to "Zaman ɗari ɗari: Yan sanda sun kashe mutane biyu a Kano"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?