Yan bindiga sun kashe wani tsohon manajan kamfanin NNPC
Wednesday, 18 November 2020
Comment
Wasu da ake zargin makasa ne sun kashe tsohon manajan kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC), Gregory Duruiheakor ta hanyar harbinsa a kirji a gidansa da ke Imo.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/3pJ318P
via IFTTT
0 Response to "Yan bindiga sun kashe wani tsohon manajan kamfanin NNPC"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?