LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yan APC a Edo na karban katin zaben mata suna basu Atamfa (Kalli Bidiyo)


Ana saura kwanaki 3 zabe, wani faifan bidiyo ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta wanda ke nuna masu yakin neman zabe suna amsan katin zabe mata suna basu turmin Atamfa. Dubi ga irin hulunan da masu raba atamfofin suke sanye da su, ya nuna cewa suna 'POI' wanda ke nufin dan takaran jam'iyyar All Progressives Congress APC. 

Hakazalika daya daga cikin yan matan ta sanya dankwalin jam'iyyar APC. Za'a gudanar da zaben jihar Edo ne ranar 19 ga Satumba, 2020. Za a goge raini ne tsakanin gwamnan jihar, Godwin Obaseki, kuma dan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, da Fasto Osaze Ize-Iyamu na jam'iyyar All Progressives Congress APC. 

Kalli bidiyon da jaridar Cable ta samu: 

 Source: Legit.gLATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments