--
Wani shugaban karamar hukuma ya yi wa takwaran sa jina-jina a jihar Neja

Wani shugaban karamar hukuma ya yi wa takwaran sa jina-jina a jihar Neja


Wannan hoton shugaban ƙaramar hukumar Suleja kenen da ake zargin na Gurara ya raunana fuskar sa.


Tun dai da batun neman shugabancin ƙungiyar ciyamomi (ALGON Na Kasa) ya taso ne aka samu rashin jituwa tsakanin wasu shugabannin ƙananan hukumomin Jihar Neja.


A kwanakin baya Hon. Abdullahi Maje na Suleja ya zargi Hon. Lalalon Chanchaga da Walin Gurara da munafurtar Sa.


hutudole


DAGA ISYAKU.COM


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: 

0 Response to "Wani shugaban karamar hukuma ya yi wa takwaran sa jina-jina a jihar Neja"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?