LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Zaɓen Ondo/Edo: Rundunar 'yan sanda ta bayar da umarnin daƙile yaduwar makamai

 

Babban Sifeton 'Yan sandan Najeriya Mohammed Adamu SOURC: BBC HAUSABabban Sifeton 'Yan sandan Najeriya Mohammed Adamu, ya bayar da umarni ga kwamishinonin 'yan sanda 36 da ke fadin ƙasar, da su yi duk mai yiwuwa wurin ganowa da kama duk wani ko kuma wata ƙungiya da ke rike da makaman da aka haramta amfani da su.


A sanarwar da rundunar 'yan sandan ta fitar a ranar Lahadi, ta ce an bayar da wannan umarnin ne sakamakon shirye-shirye na zaɓen da za a gudanar a jihar Edo da Ondo da kuma yunƙurin rundunar na daƙile bazuwar muggan makamai.


Babban sifeton ya kuma bayar da umarni ga duka kwamishinonin 'yan sanda da su kira taron wayar da kai wanda za a yi wa ƙungiyoyin 'yan banga da na bijilanti domin tabbatar da cewa suna aikinsu bisa tsari.
 SOURCE: bbchausa/

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
Post a comment

0 Comments