LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

'Yar Shugaban Kasa Hanan Buhari Za Ta Auri, Hadimin Minista Fashola

Hanan, daya daga cikin ‘ya’yan Shugaba kasa Muhammadu Buhari, an shirya za ta auri Mohammed Turad mai bada shawara na musamman ga tsohon gwamnan jihar Legas kuma Ministan ayyuka na yanzu, Babatunde Fashola. Ana ran yin bikin ne 4 ga Satumba, 2020 kamar yadda jaridar SaharaReporters suka rawaito 

Muhammad Turad da ne ga tsohon dan majalisa Alhaji Mahmud Sani Sha’aban, wanda ya wakilci Zariya a majalisar wakilai daga Mayu 2003 zuwa Mayu 2007. Sanan Kuma Sha’aban shima tsohon dan takarar gwamna ne a jihar Kaduna a karkashin jami'iyyar ACN. 

Jaridar Sahara Reporters sun ba da labarin yadda Uwargidan Shugaban Kasa A’isha Buhari ta tashi zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa Dubai a cikin jirgin mallakin Mohammed Indimi don siyyayyar kayan alatu domin bikin 'yar ta Hanan.

 Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Source: Shafin Rariya Na Facebook 

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657Post a comment

0 Comments