LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu yanzu: Tsohon Kwamishinan yansandan jihar Kano ya rasu

Alhaji Rabiu Yusuf, tsohon mukaddashin safeto janar na yansanda, kuma tsohon Kwamishinan yansandan jihar Kano ya rasu.


Kafin rasuwarsa, Yusuf ya kasance  mukaddashin safeto janar na yansanda da ya kula da sabuwar rukunin rundunar yansanda shiya ta 16 da suka hada da jihohin Katsina da Kaduna.


Wata majiya daga cikin iyalinsa ta labarta wa Platinium Post cewa Yusuf ya rasu ne da misalin karfe 1:30 na dare a wani Asibiti da ke birnin Abuja, kamar yadda dailynews24 ta wallafa.

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments