LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a hedkwatar ECOWAS dake AbujaWasu ofishohi a hedkwatar al'ummar tattalin arzikin arzikin kasashen Afrika ta yamma watau ECOWAS dake Abuja sun ci bal-bal yayinda gobara ta balle ranar Talata.


Duk da cewa ba'a samu cikakkun bayani game da abinda ya sabbaba gobaran ba kawo yanzu da ake kawo rahoto, majiyan jaridar Thisday ya bayyana cewa an samu nasarar kashe wutar.


Yayinda aka bukaci karin bayani kan abinda ya faru, ya ce bai da izinin manyansa yayi magana kan lamarin. "Ba ni wani bayani.

Ban ma da izinin magana kan lamarin, ba'a amince min inyi tsokaci a kai ba. An yi gobara, na samu labari saboda mutane sun tambaya."

" Na kira wasu masu ruwa da tsaki kuma na samu labarin an kashe wutar," Cewar Majiyar.


Saurari karin bayani....


SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN


KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments