LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yan bindiga sun kai farmaki ofishin yan sanda, sun yi awon gaba da makamai

Wasu yan bindiga a ranar Juma'a sun kai hari ofishin yan sandan unguwar Ikolaba, Ibadan, birnin jihar Oyo. Tabbatar da gaskiyar lamarin, kakakin hukumar yan sandan jihar Oyo, Gbenga Fadeyi, ya bayanawa Channels TV cewa ya samu labarin harin misalin karfe 9 na dare amma bai da tabbacin irin bannar da akayi. 

ya kara da cewa an tura karin jami'ai ofishin yan sandan Ikolaba yayinda ake cigaba da gudanar da bincike. Yan bindigan sun hallaka dan sanda daya kuma da dama sun jikkata. Bayan kashe dan sandan, sun rarike makaman da ke ofishin yan sanda. 

SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments