LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Talakawa Miliyan 15 ne ke amfana da tallafin Gwamnati>>Sadiya Umar Farouk

Ministar kula da Ibtila’i da Jinkai,  Sadiya Umar ta bayyana cewa yawan talakawan dake cikin rijistar gwamnati da ake baiwa tallafi sun kai Miliyan 15.5.

Ministar ta bayyana hakane yayin da kungiyar kasashen yammacin Africa ta ECOWAS ta kawowa Najeriya tallafin kayan abinci.

Tace kamin zuwan Coronavirus/COVID-19,  Talakawa Miliyan 11 ne a Rijistar ta gwamnati, amma bayan zuwa cutar da aka tashi haikan wajan aikin kara yawan Rijistar, an samu sun kai Miliyan 15.5. Hutudole ya fahimci Sadiya tace hakan zai taimakawa gwamnati wajan rabon kayan tallafin.

SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments