LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Suman da na yi da gaske ne fa amma abin ya bani mamaki da naji ‘yan Najeriya na cewa wai na karyane>>Pondei

Shugaban hukumar raya yankin Naija Delta, farfesa Kemebradikumo Pondei ya bayyana mamakinsa da saboda yanda ‘yan Najeriya suka rika cewa wai sumar da yayi a gaban ‘yan Majalisa ta karyace.

Pondei ya suma a gaban kwamitin hadakar majalisun wajilai dana Dattijai a yayin da ake tuhumarsa kan batan Biliyoyin Naija a ma’aikatar. Hutudole ya ruwaito muku Yanda Lamarin ya kasance inda daga karshe saidsi fita aka yi dashi daga majalisar.

Amma a hirr da yayi da Vanguard bayan ya warke, ya bayyana cewa yayi mamaki da yaji ‘yan Najeriya na cewa suman karya yayi.

Yace abune ya sameshi wanda shi kanshi bai yi tsammani ba kuma bai san da me zai kirashi ba. Ya kuma kara da cewa baya fatan hakan ta faru da wani.

SOURCE: HUTUDOLE.COM


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments