LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Sarki Sanusi II Ya Zama Sabon Khalifan Tijjaniyya -A Najeriya

An nada tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sunusi ll a matsayin Khalifan Tijjaniyya na Nijeriya.

Sarki Sanusi II ya maye gurbin marigayi Sheik Malam Isyaka Rabiu.

'Ya'yan Shekih Ibrahim Nyass ne suka nada Malam Muhammadu Sunusi a matsayin Khalifan na Tijjaniyya a Nijeriya.


Daga Abba Bin Muh'd Nguru

SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK 

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657Post a comment

0 Comments