LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Sabuwar Garabasar Samun kudin kira N800 da datar shiga yanar gizo 400 Alayin Airtel

Kamfanin sadarwa na Airtel Anajeriya Yasake bullo da wata sabuwar hanyar samun kudin kira da datar shiga yanar gizo Mai saukin farashi. 

kamfanin yasamar da sabon tsarin ne acikin dukkan sabbin layukan waya na airtel wanda ake siyarwa 

ga yanda tsarin yake dalla dalla: 

1. Idan kasayi sabon layin Airtel bayan kayi masa rijister 

2. Bayan kammala yi maka rijister sabon layin naka 

3. Saika sanyawa layin naka N100 kacal Nan take Airtel zasu baka N650 Zaka kira kowane Network A Najeriya da'ita baya ga haka: zasu baka N150 Da zaka kira Airtel Network Sannan da karin N400 na Datar Shiga Yanar Gizo kuma N100 daka sakawa layin tananan zakayi amfani da ita,

Wannan tsarin munsameshi ne kaitsaye daga kamfanin Airtel Na Najeriya Dake Lagos Saiku Hanzarta Siyan sabon layin Airtel domin morewa da wannan garabasar, a shagunan rijister layukan Airtel mafi kusa daku domin siyan naku sabon layin!

Ga masu buqatar siyan sabon layin Airtel A Jihar kano Suna Iya Ziyartar Ofisoshin Yin Rijister Layukan Airtel Kamar Haka: NO12A AND B. A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET BUS STOP KANO: KO KUMA NO14  CENRAL GSM RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO: KO KUMA KU KIRA +2348133888333 KO +2349066633320

SAIKNZO!!!


kada amanta ku tura wannan sakon zuwaga sauran al-ummarmu domin suma su dace da wannan garabasar.


SOURCE: Bz Global Services

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments