LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Matashin Najeriya ya kashe kansa saboda budurwarsa tace bata sonsa

Matashi ya kashe kansa a jihar Rivers saboda budurwarsa tace bata sonsa. Lamarin ya farune a daren ranar Asabar da misalin karfe 10 na dare a Aluu, karamar hukumar Ikwerre.

A daren da lamarin zai faru, budurwar tasa taje gidanshi inda ta bayyana mai cewa bata sonsa kuma ta kwashe kayanta.

Makwabtansu sun yi kokarin ganin sun bata hakuri amma ta kiya. Aikuwa dare na yi sai ya rataye kansa ya mutu.

SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments