LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Hotunan mace mafi muni a duniya, ta kori manema aurenta 20

An kwantanta matar da mace mafi muni a duniya, sunanta Julia Pastrana. Ana kiranta da "bear woman" saboda an gano tana da alaka mai karfi da mutum da kuma birai.

An haifa Julia Pastrana a shekarar 1834 a yankin kauye na Mexico, cikin jihar Sinaloa kuma an gano muninta ne tun bayan yadda ta bayyana da aka haifeta.

Tsayin da tayi a duniya dukansa inci 5 ne. Baya ga kafarta da tafin hannayenta, dukkan jikinta rufe yake da gashi. Tana da katon hanci da haba, labba da kuma da sashi mai muni. Ana kiranta da "mace mai kamar biri".

Duk da tana da wani irin kama mai tsoratarwa, manajanta Theodore Lent ya aureta a sirrance a cikin shekarun 1850.

Daga bisani ta bayyana cewa ta auresa a sirrance ne saboda ta yi watsi da a kalla bukatu 20 na aurenta da wasu saboda basu da isasshen kudin da take so.

SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments