LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Hotuna: Matawalle ya gabatarwa Buhari gwala-gwalai da wasu ma'adinai da aka hako a Zamfara

 Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle a ranar Litinin 24 ga watan Agusta ya kai wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara a fadarsa da ke Abuja.

Matawalle ya gabatarwa da shugaban kasar gwala-gwalan da wasu ma’adinai daban-daban da aka hako a jihar Zamfara. Alhaji Bashir Hadejia ne ya yi wa Gwamna Matawalle rakiya yayin ziyarar da ya kai fadar shugaban kasar a daren jiya Litinin domin gabatar wa shugaba Buhari ma'adinan.

Hadimin shugaban kasa a kan kafafen watsa labarai, Buhari Sallau yana daga cikin wadanda suka wallafa hotunan ziyarar a dandalin sada zumunta.


PRESIDENT MUHAMMADU BUHARI RECEIVES GOLD AND PRECIOUS STONES FROM ZAMFARA GOV MATAWALLE President Muhammadu Buhari and...
Buhari Sallau ya aike da shi a ranar Talata, 25 Agusta, 2020


Ya rubuta cewa, Shugaba Muhammadu Buhari a daren jiya a gidansa, wato gidan gwamnati da ke Abuja ya karbi bakuncin Gwamnan jihar Zamfara, Dakta Bello Muhammad Matawalle da Alhaji Bashir Hadejia ya yi wa rakiya.

Gwamna Matawalle ya ziyarci gidan gwamnatin ne domin ya gabatar da gwala-gwalai da wasu maadinai masu daraja da aka hako a jiharsa.

 SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments