LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Duk wani me Abin fada ga Dama>>Cewar Ado Gwanja yayin da ya saki dandanon wakarsa ta Zuciya Ta

Tauraron mawakin Hausa kuma jarumi, Ado Isa Gwanja kenan a wadannan hotunan nasa da ya saki tare da abokan aikinsa.

Ya saka hotunan a shafinshi na sada zumunta inda ya bayyana cewa” Duk wani me abin fada ga dama”


View this post on Instagram

Duk wani mai abun fada ga dama 🎅🏼

A post shared by adogwanja (@adogwanja) on


 


Lamarin ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta mayar da raddi kala-kala.  Saidai hutudole ya fahimci cewa wannan ka iya zama dabarace ta tallata sabuwar wakarsa daya saki dandanon ta me suna Zuciyata.

Gwanja yace zai saki cikakkiyar wakar nan da ranar Laraba idan Allah ya kaimu.


SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments