--
Da Dumi-Dumi: Kalli bidiyon da hukumar soji ta fitar inda tawa kwamandojin Boko Haram 15 kisan kare dangi a harin da ta kai jiya

Da Dumi-Dumi: Kalli bidiyon da hukumar soji ta fitar inda tawa kwamandojin Boko Haram 15 kisan kare dangi a harin da ta kai jiya

Hedikwatar tsaron Najeriya a yau, Talata ta futar da sanarwar wani Sabon gari data kaiwa kungiyar Boko Haram  a jiya, Litinin.

An kai harinne a Kirta Wulgo da Sabon Tumbun inda nanne kungiyar ISWAP ta koma da zama take baiwa mayakanta horo saboda yawan kai mata hare-haren da sojoji suke.

Sanarwar wadda ta fito daga kakakin hedikwatar tsaron,  Janar John Enenche ta bayyana cewa, bayan samun bayanan sirri an tashi jiragen yaki wanda kuma suka hango kwamandoji 15 da matakansu inda aka musu ruwan bama-bamai.

Daga cikin wanda aka kashe akwai me kula da gudanar jiragen ruwa na kungiyar, Abu Imraana, Malam Ibrahim da malam Abba da sauransu.

SOURCE: https://hutudole.com/

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Da Dumi-Dumi: Kalli bidiyon da hukumar soji ta fitar inda tawa kwamandojin Boko Haram 15 kisan kare dangi a harin da ta kai jiya"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?