LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Bayan harin da matasa suka kaiwa Rarara, Sanata Shehu Sani ya baiwa mawakin shawara

A jiyane muka samo muku wani Rahoto daga Rariya daya bayyana cewa an kaiwa mawakin siyasarnan, Dauda Kahutu Rarara hari a Katsina yayin da yake shirin wata waka da ya shirya a kan matsalar tsaro.

Rahoton yace a cikin tawagar da lamarin ya faru akwai tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu, Tijjani Asase da shahararren me shirya fina-finan Hausa,  Abba Mai shadda.

Lamarin ya jawo cece-kuce da dama inda wasu suka jajanta, wasu kuwa ala kara suke. Shi kuwa sanata Shehu Sani shawara ya baiwa Rarara akan ya dena shigewa irin wannan matasa.

Sani da yake bayyana matsayinsa kan harin ta shafinshi na sada zumunta yace matasan sun wuce makadi da rawa inda yace shi Rarara ai nishadantarwa kawai yake.

SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments