--
8-2: Bayer Munich tawa Barcelona cin shiga daka kai kuka

8-2: Bayer Munich tawa Barcelona cin shiga daka kai kuka

Kungiyar kwallon kafa ta Bayer Munich ta kafa tarihi inda ta yi abinda ba’a taba yi ba a gasar Champions League bayan data ci Barcelona kwallaye daidai har 8 da 2.

A tarihin gasar babu wata kungiya da ta taba cin kwallaye 8 a wasan kusa dana kusa dana karshe. Muller, Gnabry, Perisic, Kimmich, Lewandowski da Coutinho ne sukawa Barcelona ruwan kwallaye a wasan na yau.

 Alaba ne ya ci kungiyarshi ta Bayer Munich bisa kuskure sai kuma Suarez da ya ciwa Barcelona kwallo ta 2. Da wannan sakamako, Barcelona ta fita daga gasar ta Champions League saidai ta jira zuwa kakar wasa ta gaba idan Allah ya kaimu.

Source: HUTUDOLE.COM


DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


0 Response to "8-2: Bayer Munich tawa Barcelona cin shiga daka kai kuka"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?