LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Kalli Sabon Bidiyon da ya nuna ainahin yanda Jami’an tsaro ke baiwa Gwamna Zulum kariya yayin harin Boko HaramA shekaran jiyane muka ji yanda mayakan Boko Haram suka kaiwa tawagar gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum hari a hanyar shi ta zuwa garin Baga.

Babu dai wanda ya mutu amma Rahotanni sun bayyana cewa mutane 15 sun jikkata saboda rarrafe dan gujewa harbin bindiga.

Bidiyo da dama sun bayyana yanda aka kai harin amma a wannan karin mun samo muku wani Sabon Bidiyon daga Channelstv wanda ya nuna ainahin yanda jami’an tsaro ke baiwa gwamna Zulum kariya yayin harin.

SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments