LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Zubar da cikine silar yawan mace-macen da aka samu a Bauchi da yaci rayukan mata 200 -GwamnatiGwamnati  jihar Bauchi ta bakin hukumar kula kiwon lafiga matakin farko ta bayyana cewa zubar da ciki ba ta hanyar data kmata bane ya jawo yawa mace-macen da aka samu a Azare dake jihar.

Shugaban hukumar Rilwanu Muhammad ne ya bayyana haka ga manema labarai a zantawar da yayi dasu a Bauchi. Yace matan aure da ‘yan mata da yawa sun dauki cikkunan da basu shirya daukar su ba da haka suka je wajan Likitocin da basu san aikinsu ba su zubar musu da cikin, yace a dalilin hakane da yawan su suka mutu.

Ya kara da cewa akwai bukatar iyaye musamman mata su rika ilmantar da ‘ya’yansu kan ilimin jima’i dan rage yawan daukar cikin shege


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANANhttps://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments