--
Eid-Al-Fitr: Hotunan yadda fitattun 'yan Najeriya suka yi bikin Sallah

Eid-Al-Fitr: Hotunan yadda fitattun 'yan Najeriya suka yi bikin Sallah

Fitaccen dan kwallon kafa Ahmed Musa da dansa


Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno da Shehun Borno tare da wasu jami'an gwamnati a masallacin Idi da ke Maiduguri ranar Lahadi



Shugaba Muhammadu Buhari da iyalinsa



Gwamna Abdullahi Uamar Ganduje da Sarkin Kano Aminu Ado Bayero a filin Idi



Jarumin dan sanda Abba Kyari da iyalinsa


Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu (dama) lokacin da ya kai wa mataimakinsa Hamzat Obafemi gaisuwar karamar Sallah ranar Lahadi

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANANhttps://www.bzglobalservice.com.ng/



KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Eid-Al-Fitr: Hotunan yadda fitattun 'yan Najeriya suka yi bikin Sallah"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?