--
Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 91 sun kamu da Coronavirus ranar Lahadi

Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 91 sun kamu da Coronavirus ranar Lahadi




Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 91 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Lahadi, 26 ga Afrilu, 2020.


Cibiyar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace: “An samu karin mutane tis'in da daya (91) sun kamu da #COVID19" 


43-Lagos 8-Sokoto 6-Taraba 5-Kaduna 5-Gombe 3-Ondo 3-FCT 3-Edo 3-Oyo 3-Rivers 3-Bauchi 2-Osun 1-Akwa Ibom 1-Bayelsa 1-Ebonyi 1-Kebbi A dai-dai karfe 11:50 na daren 26 ga Afrilu, mutane 1273 suka kamu da cutar COVID-19 a Najeriya 



An sallami: 239 An samu mutuwa: 40 

 KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/



KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP

0 Response to "Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 91 sun kamu da Coronavirus ranar Lahadi "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?