\ Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta kashe dan majalisar dokokin jihar Borno - BZGLOBALSERVICE.COM.NG Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta kashe dan majalisar dokokin jihar Borno - BZGLOBALSERVICE.COM.NG
 • LABARAN YAU

  Tuesday, April 28, 2020

  Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta kashe dan majalisar dokokin jihar Borno

  Inna lillahi wa inna ilaihi Raji'un! Allah ya yiwa dan majalisar dokokin jihar Borno mai wakiltar mazabar Nganzai, Hanarabul, Wakil Bukar Lawan, rasuwa, Humangle ta ruwaito. Dan majalisar ya cika ne a ranar Talata, bayan fama da cutar Coronavirus a asibitin koyarwan jami'ar Maiduguri UNIMAID.

  Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta kashe dan majalisar dokokin jihar Borno Source: Facebook 

  Source: Legit


  KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

  KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/


  KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Yanzu-yanzu: Cutar Korona ta kashe dan majalisar dokokin jihar Borno Rating: 5 Reviewed By: Admin