MUJALLAR LABARAI, ROHOTANNI, BINCIKE, SHARHI, AL'AJABI, ILMANTARWA FADAKARWA DA NISHADANTARWA "Colour"
 • Latest News

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Saturday, January 18, 2020

  9mobile data bonus:/ Samu kyautar data 1GB da qarin kudin kira N500 a N200 kacal cikin layin 9mobile

  Sabuwar garabasar samun kyautar data da kudin kira a cikin sabon layin waya na kamfanin 9mobile wato etisalat:,


  abunda zakayi bashida wata wahala ziyarci shago mafi kusa dakai wanda ake siyar da sabon layin waya na kamfanin 9mobile bayan kasiya ankammala yi maka rijister


  Saika Kira 200 domin yin activated na layin bayan ka kira kawai ka danna 1 bayan ka danna saika kashe kiran saika sanya N200 acikin Sabon Layin:


  bayan ka sanya wannan katin na N200 saika danna Wannan Code Din *253*20# Nan Take Zasu Kwashe Kudin Daka Saka Zasu Baka Data 1GB Da Qarin Kudin Kira N500 kuma Kowane Network Zaka Kira A Nigeria,

  Muna Siyar da sababbin layukan waya na kowane network a nigeria da data itama ta kowane network a nigeria a farashi mai sauki bamai buqata zai iya ziyartarmu a office dinmu dake No12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA,

  PHONE NUMBER: 08133888333 KO 09066633320 07039111888 EMAIL: zaidsule333@gmail.com

  Ga Mai Tambaya Ko Neman Sani Game da Wayar Android Ko Layin Waya Yayi Magana ta Comment., ...
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: 9mobile data bonus:/ Samu kyautar data 1GB da qarin kudin kira N500 a N200 kacal cikin layin 9mobile Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI