--
_*MUHIMMAN BAYANAI AKAN TUKUNYAR GIRKI TA GAS.*_

_*MUHIMMAN BAYANAI AKAN TUKUNYAR GIRKI TA GAS.*_

  •                       

  • *Gas cooking cylinder*, yana da mummunan hatsarin da bazai gaza na *Bomb* ba idan yayi *expire*, yana da amfani matuka, kuma yana taimakon talaka ko dalibai wurin girki, amma ga wata sanarwa ga dukkan masu amfani da shi, sai su kula domin tseratas da rai da lafiya, kowane *Cylinder* yana da lokacin lalacewarsa wato *Expiry date* ko *month* ko *year*, kuma a jikin sa ana rubutawa..._

_Sau da yawa ana rubutawa da *alphabets* kamar *A, B, C*, ko *D*, ga abinda sune nufi:_
_*A is for March, 1st Qtr.*_
_*B is for June, 2nd Qtr.*_
_*C is for Sept, 3rd Qtr.*_
*_D is for Dec, 4th Qtr._*

_Sannan a bayan sa ko gefe akwai wasu lambobi guda biyu da harafi daya, ga misali, *D06*, idan kaga *D06* a jikin *cylinder* din ka na girki to ana nufi *Expire in December 2006*, abin nufi ya lalace tun *2006*, shekaru *13* da suka wuce, dan haka komai zai iya faruwa daga wannan *Gas cooker* din._

_Misali na biyu, idan kaga *A20*, to ana nufin zai lalace ko *Expire* a watan uku wato *March* na *2020*, nan da watanni 8 masu zuwa, dan haka idan kaje saya sai ka lura kada ka sayo wanda ya zamo expired, domin idan yayi expire at anytime zai ita fashewa ya kashe mutum ko ya raunata mutum ko kuma ya sabbabba gobara, sai a kula idan kaje saya ka duba Kai da kan ka, kafin ka saya._

_*A TAIMAKA A YADA SABODA KOWA YA FADAKA.*_

0 Response to "_*MUHIMMAN BAYANAI AKAN TUKUNYAR GIRKI TA GAS.*_"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?