--
DATA CHEAT:/ Yanda Zaku samu kyautar  datar 9mobile 1.5GB Kyauta

DATA CHEAT:/ Yanda Zaku samu kyautar datar 9mobile 1.5GB Kyauta

kamar kullum yauma munzo muku da sabon tsari daga kamfanin 9mobile wato etisalat ta yanda zaku iya samun kyautar 1.5GB data acikin layin 9mobile amma kada ku manta sai a sabon sim na 9mobile kadai zaku iya samun wannan garabasar,

kuma datar tana daukar tsawon kwanaki 2biyu 48Hours sannan takeyin expire, yanda zaku samu datar shine kamar haka: da farko zaku ziyarci office ko shagon da ake siyar da layin waya na kamfanin 9mobile saiku sayi sabon layin waya na 9mobile bayan kunsiya sai ayi  muku rijister anan take: bayan kammala rijister ta layin zai bude yana budewa saiku sanya masa kati na N200 kacal anan take zasu baku kyautar data 1.5GB da zakuyi amfani da ita harnaawon kwanaki biyu,

masu buqatar data saiku hanzarta gwada wannan tsarin muna godiya da kasancewarku garemu a wannan shafi namu fatan kuna lafiya domin samun rubutunmu ta whatsapp ku danna nan yanzu BZGLOBALSERVICES.COM.NG



MAI TAMBAYA KO NEMAN QARIN BAYANI YAYI COMMENT AQASA


0 Response to "DATA CHEAT:/ Yanda Zaku samu kyautar datar 9mobile 1.5GB Kyauta"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?