--
MTN DATA BONANZA: YANDA AKE SIYAN DATAR MTN 6GB A N1500 KACAL KOWANE LAYIN MTN YANAYI

MTN DATA BONANZA: YANDA AKE SIYAN DATAR MTN 6GB A N1500 KACAL KOWANE LAYIN MTN YANAYI

Yauma Kamar Kullum Munzo Muku Da Sabon Tsari Na Siyan Data Mai Sauqi Alayin MTN Batare Da Wani Jan kudiba, Yanda Zakuyi Ku Mallaki Datar Ta MTN 6GB A N1500 Kacal, Ga Yanda Tsarin Yake: Da Farko Ku Sani Kowanne Layi Na MTN Tsoho Da Sabo Yanayin Wannan Tsarin, 

Abu Na Farko Da Zakuyi Shine Zaku Sanyawa Layinku Kudi N1500 Acikin Layinku Bayan Kun Sanya Kudi. Zaku Danna Wannan Code *131*1# Bayan Kun Danna Zasu Kaiku Jerin Tsarukan Datar MTN Misali:

Akwai Ta Rana Daya, Akwai Ta Sati Daya, Akwai Ta Wata Daya, Har' Zuwa Sama Da Haka,!

Saiku Shiga Tsarin Na Sati Daya A Qasan Zaku Ga Na 6GB A N1500 Saiku Shigar, Kawai Amma Fa A Sani Ita Wannan Datar Kwanaki Bakwai Takeyi 7DAYS VALIDITY, Sai'a Gwada Allah Ya Bada Sa''a, 

SANARWA!!

MUNA SIYAR DA SABON SIM CARD, DA RECHARGE CARD, DA DATA BUNDLE, NA KOWANE NETWORK A NIGERIA MUNA SIYAR DA SABUWAR WAYAR HANNU TA KAMFANIN MTN MAI SUNA MTN SMART PHONE AKAN KUDI N8,000 KACAL,! 

MUNA KOYAR DA YANDA AKE BUDE WEBSITE DA WEB. DESING DA BUDE YOUTUBE CHANNEL ASAMU KUDI DASU, GAMAI BUQATA ZIYARCI OFFICE DINMU DAKE NO 12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA.

DOMIN QARIN BAYANI KU KIRA WANNAN NUMBER 08133888333 09066633320 07039111888 09039111888 KOTA EMAIL:bzglobalservices415@gmail.com zaidsule333@gmail.com



LATSA NAN DOMIN SHIGA GROUP DINMU A WHATSAPP


                              BZGLOBALSERVICE.COM.NG GROUP WHATSAPP

0 Response to "MTN DATA BONANZA: YANDA AKE SIYAN DATAR MTN 6GB A N1500 KACAL KOWANE LAYIN MTN YANAYI"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?