--
YANDA ZAKA SAYI  DATA 6GB A N1,500 9GB N2,000 ACIKIN LAYIN AIRTEL SHIGA KAGA YANDA ZAKAYI

YANDA ZAKA SAYI DATA 6GB A N1,500 9GB N2,000 ACIKIN LAYIN AIRTEL SHIGA KAGA YANDA ZAKAYI

ZAKU IYA SIYAN DATA TA AIRTEL ACIKIN LAYINKU A FARASHI MAI SAUQI 6GB A N1,500 9GB A N2,000 KOWANE LAYI TSOHO DA SABO NA AIRTEL YANAYI, SAI A GWADA, YANDA ZAKU SAYI DATAR GASHI KAMAR HAKA:                      



                                                                                  ZAKU DANNA ''*141#'', ZAI NUNA MUKU ''MY OFFER'' SAIKA SHIGA BAYAN KA SHIGA ZASU BAKA DUKKAN TSARUKAN GUDA BIYUN CIKIN TSARUKAN DA SUKA NUNA MUKU

AKWAI NA 6GB N1500 9GB N2000 SAIKA GWADA ALLAH YA BADA SA'A
SANARWA!!

MUNA SIYAR DA SABON SIM CARD, DA RECHARGE CARD, DA DATA BUNDLE, NA KOWANE NETWORK A NIGERIA MUNA SIYAR DA SABUWAR WAYAR HANNU TA KAMFANIN MTN MAI SUNA MTN SMART PHONE AKAN KUDI N8,000 KACAL,! 

MUNA KOYAR DA YANDA AKE BUDE WEBSITE DA WEB. DESING DA BUDE YOUTUBE CHANNEL ASAMU KUDI DASU, GAMAI BUQATA ZIYARCI OFFICE DINMU DAKE NO 12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA.

DOMIN QARIN BAYANI KU KIRA WANNAN NUMBER 08133888333 09066633320 07039111888 09039111888 KOTA EMAIL:bzglobalservices415@gmail.com zaidsule333@gmail.com



LATSA NAN DOMIN SHIGA GROUP DINMU A WHATSAPP
                              BZGLOBALSERVICE.COM.NG GROUP WHATSAPP

0 Response to "YANDA ZAKA SAYI DATA 6GB A N1,500 9GB N2,000 ACIKIN LAYIN AIRTEL SHIGA KAGA YANDA ZAKAYI "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?