--
Yanda Zaku Sayi Data 2GB @N500 Acikin Layin Mtn Sabo Da Tsohon Layin Mtn Yanayi

Yanda Zaku Sayi Data 2GB @N500 Acikin Layin Mtn Sabo Da Tsohon Layin Mtn Yanayi

Kamfanin Mtn Sun Sake Sauqaqawa Kostomominsu Ta Hanyar Samar Musu Da Sabuwar Hanyar Siyan Data 2GB A Farashin N500 Kacal,


Kuma Sauqin Zai Kasancene Ga Kowa Da Kowa Ma'ana Tsohon Kostoma Da Sabon Kostoma Na Mtn Amma Datar Kwana Biyu Ne Expire Din'ta Don Haka Baka Buqatar Wani Dogon Bayani Yi Maza Ka Lodawa Layinka Na Mtn Katin N500 Kacal:


Bayan Katin Ya Shiga Saika Danna Wannan Code Din'*131*1# Saika Duba Cikin Tsarukan Datarsu" Ka Shiga Daily Plan' Anan ne Zakaga Inda Zaka Shiga Ka Sayi 2GB N500,  Expire Kwana Biyu Sai A Jarraba Allah Ya Bada Sa'a,

Ga Masu Tambaya Ko Qarin Bayani Suyi A Qasa Rubutun Nan๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡



DAN ALLAH KUYI SHARE DOMIN SAURAN AL-UMMAH SU AMFANA  MUNGODE!!!

0 Response to "Yanda Zaku Sayi Data 2GB @N500 Acikin Layin Mtn Sabo Da Tsohon Layin Mtn Yanayi "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?