--
Wata Sabuwa--+ Daga  Kamfanin MTN A Nigeria Daga Ranar 21/10/2019 MTN Zasu Fara Cajin  Kudi Daga Dukkan Layukan Waya Na MTN Wadanda Ake Ganin Alert Na Banki Dasu

Wata Sabuwa--+ Daga Kamfanin MTN A Nigeria Daga Ranar 21/10/2019 MTN Zasu Fara Cajin Kudi Daga Dukkan Layukan Waya Na MTN Wadanda Ake Ganin Alert Na Banki Dasu

Kamfanin Sadarwa Na MTN A Nigeria Sun Fitar Da Sanarwa Dake  Nuni Da Cewa Daga Ranar Litinin Mai Zuwa 21/10/2019 Zasu Fara Cajar Kudi Acikin Dukkan Layukan Wayar Na MTN Wadanda Ake  Ganin Alert Dasu Na Banki,:
Wanda Tun Tuni Sauran Kanfanunuwan Layukan Waya  Kamar su: Airtel, 9mobile, Da Glo, Sun Dade Da Wannan Tsarin Haka nan Suma Kamfanin Na MTN Sunbi Sahun Takwarorin Nasu Wajen Kaddamar Da Wannan Tsarin,


Mafiya Yawan Masu Amfani Da Layukan Na MTN, Kamfanin Ya Fara Aike Musu Da Sakon  Nin Karta Kwana Ta Cikin Wayoyin A Yau Lahadi 19/10/2019 Inda Suke  Nuni Da Cewa Sun Buqaci Hakan ne Daga Bankuna A Nigeria,

Sanarwar Da Suka Fita Tana Dauke Da Cewa Ga Dukkan Wanda Wannan Tsarin Baiyi masaba, Zai Iya Tuntubar Bankinsa Da Yake  Mu'amala Dashi,"



Domin Samun Wasu  Labaran Masu Ma'ana Ku Shigar Da Email Dinku A Cikin Wannan Shafin Ku Duba Sosai,!


0 Response to "Wata Sabuwa--+ Daga Kamfanin MTN A Nigeria Daga Ranar 21/10/2019 MTN Zasu Fara Cajin Kudi Daga Dukkan Layukan Waya Na MTN Wadanda Ake Ganin Alert Na Banki Dasu"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?