--
Darasi Na Farko Akan Yanda Ake Bude Website Blogger Kashi Na Farko (!) Dan Allah Atayamu Share Domin Wasuma Su Amfana Mungode!

Darasi Na Farko Akan Yanda Ake Bude Website Blogger Kashi Na Farko (!) Dan Allah Atayamu Share Domin Wasuma Su Amfana Mungode!

Assalamu'alaikum Yan'uwa Kamar Yanda Mukayi Muku Al"qawari Cewa' Zamu Fara Koyar Da Yanda Ake Budewa Da Kuma Qayatar Da Website,  To Yau Cikin Yardar Allah Zamu Fara Wannan Aiki Fatan Zaku Kasance Damu Daki Daki Domin Zamu Nuna muku Yanda Abun Yanke" Afili Insha Allah Ta Yadda Kowa Zai Iya Aikata Yanda Akeso,
 Masha Allah Abu Na Farko Da Kowane Mai Bibiyar Wannan Darasin Zai Fara Mallaka Shine Na'urar Waya Phone Ko Comoputer, Sai Abu Na Biyu Shine Dole Sai Kana Da Gmail" Sune Abinda Zaka Fara Mallaka,  Kuma Dasune Akeyin Komai Kuma Dolene Yakasance Kanada: Data Acikin Layinka Wanda Ka Sanya Acikin Wayarka Ta Android Phone,  Ko Kuma Mordem 'Din Dakasanyawa Computer ka, 


Ataikaice dai Wannan Sune Abubuwan Da Ake Buqata Dole Kowanne MutumWanda Zai Koyi Yanda Ake Hada Website Da Kuma Web Desing"  Don Haka Cikin Yardar Allah Yau 'Din Nan Zamu Tsunduma Cikin Wannan Qayataccen Darasi Dazai Yiwa Kowa Dadi" 
Fatan Kowa Yazamana Ya Iya Abubuwa Da Yawa Da Suka Shafi Harkar Internet Da Na'urorin Zamani Musamman Computer" Zamu Fara Sakin Darasin Cikin Rubutu Insha Allah Ayau Din' Nan Har'zuwa Yanda Hali Yayi, 


Fatanmu Ku Tayamu Yadawa Domin Sauran Al-ummah Sugani Su Amfana Mungode!!! Ga Masu Buqatar Rubututtukanmu Ta Whatsapp Group Zasu Iya Shiga Link Din Nan Yanzu Zasu Gansu Aciki, 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

0 Response to "Darasi Na Farko Akan Yanda Ake Bude Website Blogger Kashi Na Farko (!) Dan Allah Atayamu Share Domin Wasuma Su Amfana Mungode!"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?