--
YANDA AKEYIN HACCKING NA GAME A WAYAR ANDROID GA YANDA ZAKUYI BATARE DA SHAN WATA WAHALA BA,

YANDA AKEYIN HACCKING NA GAME A WAYAR ANDROID GA YANDA ZAKUYI BATARE DA SHAN WATA WAHALA BA,

YANDA AKEYIN HACCING NA GAMES A WAYAR ANDROID BATARE DA KUNSHA WATA WAHALA BA, KUBI RUBUTUN DAKI DAKI DOMIN FAHIMTAR YANDA ZAKUYI MUNGODE DA BAMU LOKUTANKU



Abun baya bukatar wani dogon turanci, kawai ka shiga Google play store kayi download na LUCKY PATCHER kayi install nashi Awayarka. Bayan ka tabbatar dashi a wayarka seka budeshi, zakaga apps din dake installed a wayarka sun bayyana, seka taba game din da kakeson hacking, zakaga yabada wasu options seka taba inda aka rubuta (MENU OF PATCHES),


Daga yabude seka taba (CREATE MODIFIED APK FILE), Idan yabude seka taba inda aka rubuta (APK REBUILT FOR INapp AND LVL EMULATION), Daga nan idan yabude seka taba (REBUILT THE APP), Idan ka taba zakaga ya rubuto please wait.... seka jirashi ya gama zai koma 6/6 shikenan, daga nan zai nuna wani guri seka taba inda aka rubuta (GO TO FILE),
Da zarar ka taba zai nunoma wani guri seka taba inda aka rubuta ( UNINSTALL AND INSTALL), Zai tambayeka kanaso kayi deleting seka zabi (YES), Idan ya gama uninstall zai sake nunoma kayi install nashi sekayi shikenan ka gama dashi. Se ka dawo kan game din da kayi hacking sekaje gun gidan da kakeso ka chanza kokuma abunda kakeso ka siya domin qawata game dinka zai tambayeka (DE YOU WANT TO TRY TO GET THIS ITEM FOR FREE?)




Seka dannan (YES) Shikenan nan take zai bude. Amma kusani lokacin da zaka sayi wani abu ko chanza gida a game din kadda ba bude data saboda idan datarka a rufe take yafi sarin yima aiki yanda kake bukata, idan kuma a bude take se yayi kokarin connecting dinka da Google play sannan ya dawo ya bude. ALLAH YA BADA SA'A GA DUK WANDA BAIGANEBA YAYI TAMBAYA. AQASANA WANNAN RUBUTUN TA HAMYAR YIN COMMENT!


SANARWA MUNA SIYAR DA DATA TA KOWANE NETWORK A NIGERIA MTN DATA, AIRTEL DATA, GLO DATA, 9MOBILE DATA, GAMAI BUQATA YA KIRA WANNAN NUMBER DIN 08133888333, 09066633320 MUNGODE!!!



DOMIN SAMUN WASU RUBUTUTTUKAN NAMU TA WHATSAPP GROUP KU DAN WANNAN LINK DIN DAKE QASA DOMIN SHIGA YANZU ↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓
                                                                                                                                     https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

0 Response to "YANDA AKEYIN HACCKING NA GAME A WAYAR ANDROID GA YANDA ZAKUYI BATARE DA SHAN WATA WAHALA BA,"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?