--
YADDA AKE BUDE GMAIL ACCOUNT CIKIN SAUKI BATARE DA KASHA WATA WAHALA  BA  SHIGA RUBUTUN KAI TSAYE DOMIN KOYO YANZU YANZU

YADDA AKE BUDE GMAIL ACCOUNT CIKIN SAUKI BATARE DA KASHA WATA WAHALA BA SHIGA RUBUTUN KAI TSAYE DOMIN KOYO YANZU YANZU

Gmail account dinka, shi ne Google account,
kuma idan ka mallaki Gmail Account, zaka iya
amfani da username da password din daka bude
kayi amfani dashi wajen bude wurare kamar
haka;



+ YouTube,
+ Google+,
+ GTalk
+Google Play, da kuma
+ Google Drive.




Wadannan sune sauran google Product, wadanda
basa sarrafuwa sai da gmail account.
Idan nace Gmail Account wasu sukan dauka, shi
Gmail, yana matsayinsa na Gmail saboda da haka
Yahoo shi ne email. Ba haka bane, dukkansu
kowannensu mail ne, hasalima Gmail yafi yahoo
muhimmanci, saboda akwai abubuwan da basa
sarrafuwa yadda ya kamata matukar babu shi,
kamar wadanda na lissafo asama, amma shi
Yahoo bashi da irin wadannan wuraren dayawa,
imma akwai.



Sannan zaka iya bude Gmail ta cikin ko wanne
daya na wadancan account dana. Lissafa, kuma
yayi aiki adukkansu, sannan shi Gmail account
zaka bude shi ne, sannan ka samu Google+ kai
tsaye, saboda suna tare da Gmail a hade, zasuyi
amfani da profile dinka ne, su kirkirar maka
Google+.


Misali idan ka bude gmail ta Youtube, ko kuma
ka shiga Youtube kasa Gmail dinka, zaka samu
damar dora Video akan shafin, baima tsaya nan
ba, zaka samu damar yadaa Document dinka a
Google Documents.



Da farko idan kana bukatar bude Gmail Account,
saikaziyarci shafin gmail.com zaka inda kasa
"Create Google Account" saika latsa wurin.
Ka zabi sunan kasarka, sannan Kasa Lambar
wayarka idan sun bukaci hakan, kuma kasa
lamba wacce ka tabbatar tana aiki, kuma. Tana
kusa da kai, domin idan kasa lambar wayarka
zasu turo maka da Link wanda zaka bi domin ka
Mallaki Gmail dinka kai tsaye.



Amma ka tabbata kasa Username dinka wanda
ya dace kuma bazaka manta ba, sannan kasa
password dinka wanda kasan bazaka. Manta da
shiba, username dinka shine kamar. Haka;
username@gmail.com
duniyarwaya@gmail.com
facebook@gmail.com
adamabdallah36@gmail.com
Wadannan duka musalai ne nake baka, saika
tsara naka. Yadda ya dace, sannan ana iya sa
masa lamba agabako a farko, ko a tsakiya,
misali:


buhariyya2015@gmail.com
duniyarwaya01@gmail.com
face23book@gmail.com
Amma shi wannan yana faruwane a dayan biyu.
1. Zaka iya amfani da lamba idan kasa naka
amma akwai wani mai irinsa, dole bazasu karba
ba, saika bam-banta.




2. Ko kuma kana da ra'ayin saka lambar.
Kasanipassword na gmail naka, dole ya zama
daga harafi 8 zuwa 32, sannan. Basa karbar
Dictionary words.
Kana iya bude. Gmail akowanne wuri, sannan
kuma tayi maka amfani aduk inda ya dace.
Domin bude Gmail dinka kai tsaye latsa nan
https://accounts.google.com/SignUpMobile?_e_
pi_=7%2CPAGE_ID10%2C7759546811
Domin neman karin bayani

SHIGA NAN DOMI SAMUN RUBUTUKANMU TA WHASAPP DAGA ZARAR MUN SAKA https://chat.whatsapp.com/GcDD30GDzir1P8Mlbccib5


0 Response to "YADDA AKE BUDE GMAIL ACCOUNT CIKIN SAUKI BATARE DA KASHA WATA WAHALA BA SHIGA RUBUTUN KAI TSAYE DOMIN KOYO YANZU YANZU"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?