--
SHIN MTN SUN RUFE MUKU LAYINKU NA MTN ??? TOGA MAGANI SHA YANZU MAGANI YANZU SHIGA CIKIN RUBUTUN DOMIN MAGANCE MATALAR TAKA YANZU

SHIN MTN SUN RUFE MUKU LAYINKU NA MTN ??? TOGA MAGANI SHA YANZU MAGANI YANZU SHIGA CIKIN RUBUTUN DOMIN MAGANCE MATALAR TAKA YANZU

Mtn Sun Rufe Layukan Mtn Akalla 5Milyan Biyar A Fadin Nigeria Hakan Ya Biyo Bayan Rashin Ingancin Rijister Layukan Wadanda Har' suka Sabbabawa Kamfanin Mtn Din Fushin Gwamnatin Tarayya Har' Takai ga Gwamnati Taci Tarar Kamfanin Na Mtn Dalolin Amurka Masu Masu Yawan Gaske A Shekarar 2015
Hakan ne yasanya kamfanin Na Mtn Yake kulle Duk wani Layi Wanda Bashida Ingancin Rijister Idan Kaima/ko Kema Kun Kasanace A Cikin Wadanda Aka Kullewa Layuka Toga Magani A Kusa Har' Inda Kuke:!



Zaku Iya Iya Magance Matsalar Rufe Muku Layukan waya Na Mtn DA Akayi a Shagunan Yin Rijister Ta Mtn Mafiya Kusa daku A Fadin Nigeria,! Abubuwan Da Kuke Buqata Kafin Zuwa Gurin Da Za'a bude Muku Layukan Naku Sune Kamar Haka: Voter's Card,  National Id Card, Driver's Liacens,  Da International Passport,  ETC,!
Ga wadanda Suke A Garin Kano Kusa Damu Zasu Iya Ziyartar Office Dinmu Dake No12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA, Ko kuma Ku Tuntubemu Ta Number Waya Kamar Haka: 08133888333, 09066633320,  07039111888, 09039111888,  Kota Email: bzglobalservice@gmail.com

Dan Allah Ayi Mana Share Ma'ana Atayamu Yadawa Dan Allah🙏🙏🙏

Mungode!!!

SING BY B.Z GLOBAL SERVICE 


0 Response to "SHIN MTN SUN RUFE MUKU LAYINKU NA MTN ??? TOGA MAGANI SHA YANZU MAGANI YANZU SHIGA CIKIN RUBUTUN DOMIN MAGANCE MATALAR TAKA YANZU "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?