--
KOKUNSAN ZAKU IYA SIYAN DATA TA MTN 1GB AKAN KUDI N200 KACAL VALIDY 7DAYS SANNAN KU SAYI 4GB A N1, 000 KACAL VALIDY 30DAYS???

KOKUNSAN ZAKU IYA SIYAN DATA TA MTN 1GB AKAN KUDI N200 KACAL VALIDY 7DAYS SANNAN KU SAYI 4GB A N1, 000 KACAL VALIDY 30DAYS???

KOKUNSAN ZAKU IYA SIYAN DATA TA MTN 1GB AKAN KUDI N200 KACAL VALIDY 7DAYS SANNAN KU SAYI 4GB A N1, 000 KACAL VALIDY 30DAYS???)"
Wannan wani Sabon Tsari ne na (MTN) Wanda suka kira da (MTN welcome back offer) tsarine da tsofaffin kostomomin (MTN) Suke Da damar yin amfani dashi domin samun saukin Siyan Data Acikin sa,!
Duk wani mai amfani da Layin (MTN) Wanda ya dauki tsawon watanni biyu zuwa sama baya saka masa kudi toya hanzarta nemosa! Domin kuwa acikin sa wannan Garabasar take Kada ka bari ta wuce ka' domin kuwa Garanti ta nayi sosan gaske!

Yanda zaka gane Layin ka na (MTN) yana kan wannan tsarin na (MTN welcome back offer) Ko baya kai' shine matakai ne kamar haka: guda {3}

 (1) Zaka Nemo Layin ka na MTN wanda ya dauki tsawon watanni biyu zuwa sama wanda bayakan wayarka zaka saka shi acikin wayarka, idan ka saka shi, ya hau wato NETWORK yazo,!

(2) Zaka Danna wadanan Code Din👍 *131*65*2# bayan ka Danna zasu bukaci kayi Reply 1  zasu ce maka You will charged N200 for the purchase of 1GB Weekly Data  Bundle. Valid for 7days
1. Proceed
0. Back kamar yanda kuke gani acikin wannan photon dake qasa↧↧↧
Bayan ka danna number 1. kamar yanda suka buqata





Zasu tambaye ka kana bukatar Nan gaba Idan zaka sayi wata datar Kasiya kawai Autorenew??? Idan kana so Saika  Danna 1, idan kuma ba kaso saika Danna 2, nan take idan kana da kudi Acikin Layin ka Zasu Dauki N200 su gaya maka Sucseesfuly in kuma babu kudi a ciki zasu gaya maka ka sanya kudin, : Idan Kuma Layin ka bazaiyi ba, Zasu gaya maka Is Not Iligble kawai!!!!
Wannan matakan da muka ambata sune akebi domin mallakar tsarin yanda ake Siyan 4GB @N1,000 ban bancinsa  Dana N200 1GB shine shina' 4GB  ga code dinsa*131*65*3#  Na 1GB shine *131*65*2#
Kuma Garabasar Zata cigaba Har"na tsawon watanni Shida 6months Allah ya bada Sa'a a jarraba Jama'a Babu Qarya Acikin!


GAMAI TAMBAYA KO QARIN BAYANI YAYI COMMENT AQASAN.RUBUTUN  NAN DAN ALLAH!!!

GA MASUSON SABON LAYIN WAYA NA MTN KO GYARA AKAN MATSALAR LAYUKAN SU SU ZIYARCEMU A OFFICE DINMU DAKE NO12A A. A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA KO KUMA NO11 CENTRAL GSM GADA MARKET KANO NIGERIA KOKUMA KU KIRA NUMBOBI KAMAR HAKA: 08133888333, 09066633320, 07039111888, 09039111888

KOTA EMAIL bzglobalservice@gmail.com

Ko KU Ziyarci Shafinmu a www.bzglobalservice.com.ng

MUNGODE!!!

SING BY B.Z GLOBAL SERVICE 


0 Response to "KOKUNSAN ZAKU IYA SIYAN DATA TA MTN 1GB AKAN KUDI N200 KACAL VALIDY 7DAYS SANNAN KU SAYI 4GB A N1, 000 KACAL VALIDY 30DAYS??? "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?